
New York (UNA-WAJ) - Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da wani taro a yau Alhamis kan halin da ake ciki a kasar Sudan, domin tattauna batun kare fararen hula da kuma illolin jin kai da rikicin ya haifar, gami da tasirinsa kan harkokin kiwon lafiya.
(Na gama)